Thursday, 13 February 2020
Video:- Boko Haram Sun Kai Hari Bayan Buhari Ya Baro Jahar

Home Video:- Boko Haram Sun Kai Hari Bayan Buhari Ya Baro Jahar
Ku Tura A Social Media

Yanzu Yanzu Muka Samu Labari Cewa Boko Haram Sun Kai Hari A Jahar Maiduguri Bayan Baba Buhari Ya Ziyarci Jahar Ta Hazikin Dan Gwagwarmaya Wato Gwamna Zulum.

Wannan Harin Dai Ya Afkune A Wata Local Government Mai Suna "Auna" Indah Ana Gab Da Sallar Mgariba Dayawa A Cikin Harin Da 'Yan Boko Haram Sukakai Mutane Sunji Rauni Wasu Rasa Ransu Ga Baki Days, Ga Wani Video Gajere Da Muka Samu Sakon Anturo Mana Ta Email Namu (" Info@Presshausa.com ").

Ku Kalli Wanann Video Dai Kuga Yadda 'Yan Uwan Mu Musulmai Ke Neman Su There Da Ransu.

Kada  Ku Manta Zaku Iya Turawa Zuwa Facebook, Twitter da WhatsApp.

Share this


Author: verified_user

0 komentar: