Monday, 10 February 2020
Video:- Sheikh Kabiru Gombe Yayi Zazzafan Martani Akan Abinda Ya Faru Da Maryam Booth

Home Video:- Sheikh Kabiru Gombe Yayi Zazzafan Martani Akan Abinda Ya Faru Da Maryam Booth
Ku Tura A Social Media

Haka Duniya Take Lokacin Da Abubuwa Ke Faruwa Haka Malaman Addini Ya Kamata Suma Su Fadi Gaskiya Domin Idan Basu Fadi Ba Sai Allah Ya Tambesu.

Shime Babban Malamin Izala sheikh Kabiru Gombe Yayi Magana Akan Maryam Booth Wanda Yin Hakan Yanada Kyau Garemu Baki Daya, Kuyi Kokarin Kalkon Wannan Video Domin Kuji Abinda Malan Yayi Tsokaci A Kanshi.


Ku Tura Zuwa Facebook Da WhatsApp Da Sauran Social media Domin Karin Haske A Musulunci.

Kalli Videon Wasan Tauri Na Zaiyanu:-
Share this


Author: verified_user

0 komentar: