Wednesday, 12 February 2020
Video:- Yau Shugaba Buhari Yaga Ta Kansa Wajen Mutanen Maiduguri

Home Video:- Yau Shugaba Buhari Yaga Ta Kansa Wajen Mutanen Maiduguri
Ku Tura A Social Media


A Yau Ne Shugaban Kasa Muhammad Buhari Ya Ziyarci Jahar Maiduguri Jahar Gwamna Zulum.

Shugaba Muhammad Buhari Ya Sauka Lafiya, Amman Ya Samu Ban-Bancin Ra'ayoyin Jama'a India Wasu Kejin Dadin Zuwan Sa Wasu Kuwa Sunah Zaginda Ba Don Basa Sonshi Ba, Ga Wani Video Indah Jama'ar Maiduguri Ke Cin Albarkacin Bakin Su Ku Allah Kuji Yadda Suke More Bakin Su.

Ga Video Nan Ku Sha Kallo Lafiya:-


Kada Ku Manta Zaku iya Turawa Zuwa Facebook, WhatsApp Da Twitter Domin Sauran Jama'a Su Kallah.

Share this


Author: verified_user

0 komentar: